Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Kafar yaɗa labarai ta Al-AHD ta Iraki, ta ba da rahoton cewa an harbo wani jirgin yaƙin Amurka in da ya fado a ƙasar Kuwait ƴan mintinan kaɗan da suka gabata.
An harbo wani jirgin yaƙin Amurka tare da tabbatar da faduwarsa a kasar Kuwait
Ra'ayinka